Hanci Da Rashawa: An Sauya Alkalin Dake Shari’ar Ganduje
Babbar Alƙalin Jihar Kano, Dije Abdu-Aboki, ta sauya wa tsohon gwamnan jihar kuma shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje sabon alƙali. Tsohon gwamnan dai na fuskantar tuhuma ne tare da wasu mutane bakwai ciki har da matarsa Hajiya Hafsah Ganduje. Kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN), ya...