Tinubu Ya Umarci Babban Banki Ya Dakatar Da Shirin Harajin Internet

IMG 20240308 WA0066

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu bayan dawowarsa daga godon tafiya ya tarar da wani umarnin Babban Bankin Najeriya na CBN na shirin karawa Yan Najeriya kuɗi, kaso 0.5

Sai dai Shugaban Tinubu ya nuna rashin jin dadinsa tuni ya tura umarni akan Babban Bankin Najeriya CBN ya sauka daga kan wannan kuɗiri na karawa yan Najeriya haraji a bankuna don samar da tsaron yanar gizo..

Tinubu ya bayyana cewa, wannan tsari na babban Bankin kasa bai da ce da wannan lokacin ba, saboda halin da Yan kasa ke ciki a Yanzu. Inji Tinubu..

Labarai Makamanta

Leave a Reply