Satar Danyen Mai: Najeriya Na Asarar Naira Tiriliyan 1.29 Duk Shekara – Kakakin Majalisar Wakilai

IMG 20240307 WA0056

Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce Najeriya na asarar Naira tiriliyan 1.29 a duk shekara sakamakon satar mai, fasa bututun mai da sauran laifuka. Abbas Tajudeen ya bayyana cewa Najeriya tana asarar kusan gangar ?anyen mai 300,000 kowace rana saboda sata. Kakakin majalisar wakilan ya bayyana hakan ne ta hannun shugaban kwamitin tsaro na majalisa, Babajimi Benson, a wajen ?addamar da cibiyar horas da sojojin ruwa a Eleme, jihar Ribas a ranar Juma’a. Ya ce lamarin ya haifar da ?alubale ga rundunar sojojin ruwan Najeriya domin ta tashi tsaye…

Read More

An Nada Shugaban Asusun Ba Wa Dalibai Bashin Kudin Karatu

IMG 20240427 WA0072

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya amince da na?in Jim Ovia, CFR a matsayin shugaban asusun bai wa ?alibai bashin karatu. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Ajuri Ngelale ya fitar, shugaba Tinubu ya ce yana da ya?inin mista Ovia zai yi amfani da ?warewarsa ta aiki wajen ganin ?aliban ?asar sun samu damar fa?a?a karatu ta hanyar samun bashi daga shirin da gwamnatinsa ta ?ullo da shi. Mista Ovia – wanda fitaccen ma’aikacin banki ne, kuma ?an kasuwa – na da digiri na biyu a fannin…

Read More

Dalilin Da Ya Sa Najeriya Za Ta Ciwo Bashin Dala Biliyan 2.25 Daga Bankin Duniya

IMG 20240308 WA0066

Ministan Harkokin Ku?a?e Wale Edun, ya ce Najeriya ta ci jarabawar cancantar kar?ar lamunin Dala biliyan 2.25 daga Bankin Duniya. Edun ya bayyana haka yayin wata ganawa da manema labarai, wadda Ma’aikatar Harkokin Ku?a?e da Babban Bankin Najeriya (CBN) suka shirya ta ha?in-gwiwa. Sun shirya ganawa da manema labarai ?in lokacin da suke halartar taron Bankin Bada Lamuni na Duniya (IMF), a birnin Washington, D.C, Amurka. Idan aka kar?o bashin za a tsunduma ku?a?en wajen ayyukan bun?asa tattalin arzikin ?asa, yayin da ake fama da wannan gaganiyar ?alubalen tsadar rayuwa…

Read More

Taron Tattalin Arzikin Duniya: Tinubu Ya Isa Saudiyya

F ywThlWwAAow6L

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya isa birnin Riyadh na Saudiyya don halartar taron Tattalin Arziki na Musamman na Duniya da za agudanar a ?asar. Taron zai mayar da hankali wajen ha?in kai don bun?asa samar da makamashi a duniya. Shugabannin gwamnatoci da na cibiyoyin kasuwanci da masana fiye da 1,000 ne daga ?asashe 90 ake sa ran za su halarci taron da za a gudanar a birnin Riyadh. Manufar taron ita ce ?ora wa kan nasarorin da ka cimma a taron shekarar da ta gabata da aka gudanar birnin Geneva…

Read More

Majalisar Dokokin Kaduna Ta Zayyano Manyan Zunubban El-Rufa’i A Mulki

IMG 20230808 WA0052(1)

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya kar?o tare da tafiyar da basuka na tsawon shekaru takwas da ya yi yana mulkin jihar. A baya-bayan nan ne dai gwamnan jihar mai ci Malam Uba Sani ya ?ara cewa gwamnatin nasa ba ta iya gudanar da wasu muhimman abubuwa na yau da kullum da suka ha?a da biyan ma’aikata albashi sakamakon tarin bashin da ke kan jihar. Wasu al?aluma da hukumar da ke gudanar da harkokin bashi a…

Read More