Dalibai Za Su Fara Cin Gajiyar Bashin Karatu A Makon Gobe
Ɗaliban manyan makarantun gwamnatin tarayya a Najeriya da suka nemi bashin kuɗin karatu za su fara samun kuɗin nan da mako ɗaya, a cewar asusun ba da bashin ɗaliban. Sai dai shugaban asusun, Akintunde Sawyerr, ya ce ɗaliban makarantun da za su fara sabon zangon karatu ne kawai...