Buhari Ya Gana Da Fasinjojin Jirgin Kasan Abuja Da Suka Samu ‘Yanci

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin fasinjojin jirgin kasan da ‘yan bindiga suka sace daga Abuja zuwa Kaduna a watan Maris.

Shugaban kasar ya gana da mutanen ne ranar Alhamis a fadar Aso Villa da ke Abuja kwana daya bayan sako karin mutum biyar da aka sace a jirgin kasan.

Ganawar tasu na zuwa ne makwanni kadan bayan ‘yan bindigar sun sha alwashin sace shi kansa shugaban kasar da kuma gwamnan Jihar Kaduna Nasir Elrufai.

Labarai Makamanta

Leave a Reply