Ba Da Amincewar Majalisa Bane El-Rufa’i Ya Ciyo Bashin Dala Miliyan 350 – Zailani

“Tsohon Gwamnan Kaduna Elrufa’i Ya bijirewa Umarnin Majalisar Dokokin Jihar A lokacin da Ya Karbo bashin $350m”

A Cewar tsohon kakakin majalisar ta 9 na majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani yace bai yi amince da bashin $350m ba amma El-rufai ya yi gaban shi.

Amma Gwamnatin Elrufa’i tayi fatali da Umarnin Majalisar Inda Ta karbi rancen ba tare da amincewar Majalisar ba.

Ya bayyana hakane a zauren majalissar jihar yayin da aka kafa Committe ta binciko Badakalar da akayi lokacin Mulkin Nasiru El-rufai Daga 2015 Zuwa 2023

Labarai Makamanta

Leave a Reply