EFCC Ta Fitar Da Sunayen Tsoffin Gwamnoni 58 Da Ake Tuhuma Da Handame Dukiyar Kasa

FB IMG 1714884359538

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa EFCCta fitar da sunayen tsofaffin Gwamnonin Najeriya 58 da ake zargi da karkatarwa ko cinye wa ko sakacin kudaden da suka kai Tiriliyan N2.187

An sunayen da Hukumar ta EFCC ke bincike ko ta taɓa bincike kamar haka:

1. Margayi Abubakar Audu (N10.966 bn),

2. Ramalan Yero (N700m)

3.Musa Kwakwanso (N10bn)

4. Yahaya Bello (N80.2 bn)

5. Ibrahim Shekarau (N950m)

6. Sullivan Chime (N450 million)

7. Kayode Fayemi (N4bn)

8. Ayo Fayose (N6.9 bn)

9. Abdullahi Adamu (N15bn)

10. Danjuma Goje (N5bn)

11. Aliyu Wamakko (N15 bn)

12. Sule Lamido (N1.35 bn)

13. Joshua Dariye (N1. 16 bn)

14. Timipre Sylva (N19.2 bn)

15. Saminu Turaki (N36bn)

16. Orji Uzor Kalu (N7. 6bn)

17. Bello Matawalle (N70 bn)

18. Lucky Igbinedion (N4. 5 bn)

19. TA Orji and sons (N551 bn)

20. Peter Odili (N1000 bn)

21. Jolly Nyame (N1.64 bn)

22. James Ngilari (N167 m)

23. Abdulaziz Yari (N84 bn)

24. Godswill Akpabio (N100bn)

25. Abdul fatah Ahmed (N9 bn)

26. Ali Mode-Sheriff (N300bn)

27. Willie Obiano (N43 bn)

28. Ibrahim Dankwambo (N1. 3bn)

29. Darius Ishaku (N39bn)

30. Achike Udenwa (N350m)

31. Rochas Okoro ha (N10. 8bn)

32. James Ibori (N40 bn),

33. DSP Alamieyeseigha (N2.655bn)

34. Gabriel Suswam (N3. 111bn)

35. Samuel Orton (N107bn)

36. Murtala Nyako (N29bn)

37. Rashid Ladoja (4.7bn)

38. Christopher Alao-Akala (N11. 5 bn)

39. Abdulkadir Kure (N600m)

40. Babangida Aliyu (N4bn)

41. Abubakar Audu (N10bn)

42. Idris Wada (N500m)

43. Chimaroke Nnamani (N5. 3 bn)

44. Adamu Aliero (N10bn)

45. Usman Dakingari and wife (N5. 8bn)

46. Attahiru Bafarawa N19. 6bn)

47. Jonah Jang (N6. 3bn)

48. Aliyu Doma (N8bn)

49. Tanko Al’Makura (N4bn)

50. Boni Haruna (N93bn)

51. Bindow Jibrila (N62bn)

52. Adamu Muazu (13bn)

53. Isa Yuguda N212bn)

54. Mohammed Abubakar (N8. 5bn).

Labarai Makamanta

Leave a Reply