Babu Tausayi A Karin Kudin Lantarki A Yanzu – Atiku

IMG 20240316 WA0103

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya yi tir da yadda gwamnatin Najeriya ta ƙara kudin lantarki. Babbanjagoran adawan kasar bai goyon bayan karin kudin shan wutar lantarkin da aka yi wa ‘yan rukunin farko da ake kira Band A. Atiku Abubakar ya soki karin kudin lantarki a Najeriya Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin tarayya da kawo tsare-tsare masu zafi ba tare da ba da isasshen lokacin saukake wahalhalu ba.‘Dan takaran shugabancin kasar a zaben 2023 ya ce an yi karin kudin lantarkin ne a lokacin da ‘yan Najeriya suke…

Cigaba Da Karantawa

Kisan Jagororin ‘Yan Bindiga Zai Dawo Da Tsaro A Arewa – Masana

IMG 20240308 WA0095

Masana tsaro a Najeriya sun ce akwai yiwuwar samun sauki kan matsalar tsaron da arewacin kasar ke fuskanta bayan kisan wasu jagororin ‘yan bindiga da sojoji suka tabbatar da yi. A ranar Alhamis ne dai shalkwatar tsaron Najeriya ta saki sunayen wasu manyan hatsabiban ‘yan bindiga sha daya da dakarunta suka kashe, bayan jimawa ana farautarsu ruwa a jallo. Wani dan jarida kuma masani kan kungiyoyin ‘yan fashin daji a Najeriya, ya ce tabbas wannan labari ne mai karfafa gwiwa. Munir FuraGirke ya shaida wa BBC cewa da zarar an…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatin Legas Ta Kwace Baburan ‘Yan Arewa Masu Acaba 359

images (1)

Gwamnatin Jihar Legas ta sake ƙwace baburan ‘yan acaɓa har 359, waɗanda ke kabu-kabu a bakin mayanka dabbobi da kuma gefen titin jirgin ƙasa. Haka kuma an murtsike wuraren kwanan ‘yan share-wuri-zauna, domin a ƙara haskakawa da tsaftace wuraren. Hukumar Tsaftace Legas daTilasta da Tirsasa Bin Dokoki ta bayyana haka a ranar Laraba, ta ce wuraren da aka ruguje duk bukkoki ne da masu kwana waje suka kakkafa saboda kunnen ƙashin kangare wa dokar hukuma. Hukumar ta ce kuma an ƙwace babura ne saboda ana zirga-zirgar ɗaukar fasinja a daidai…

Cigaba Da Karantawa

‘Yan Najeriya Sun Yi Tir Da Karin Kudin Lantarki

IMG 20240225 WA0030

Tun bayan da gwamnatin Najeriya ta sanar da ƙarin kuɗin wutar lantarki ga masu samun wutar lantarki ta tsawon sa’o’i 20 a kullum waɗanda suke ajin A kenan, ‘yan kasar na ci gaba da nuna damuwa da korafe-korafe da kuma tambayoyi kan lamari. Wannan matakin dai ya zo ne a daidai lokacin da ‘yan Najeriyar ke kokawa kan mawuyacin halin da tattalin arzikin kasar ke ciki da kuma tsadar rayuwa. A ranar Laraban da ta gabata ne hukumar da ke kula da wutar lantarkin a Najeriyar ta sanar da sabon…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Kara Farashin Kudin Wutar Lantarki

IMG 20240308 WA0066

Kwanaki biyu bayan da Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya ta amince da karin farashin lantarki ga kwastomomin da ke karkashin tsarin Band A, gwamnatin kasar ta ce tsugune bata kare ba, domin kuwa akwai yuwuwar karin farashin lantarkin. Da yake jawabi a wani taron manema labarai a Abuja, Ministan lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce karin kudin lantarki da aka yi a baya-bayan nan wani gwaji ne na kawar da tallafin wutar lantarki a kasar. Ya ce gwamnati na shirin cire duk wani tallafin da ake bayarwa a fannin…

Cigaba Da Karantawa