Na Taba Kama Matata Da Dan’uwana Suna Cin Amanata – Adam Zango

IMG 20240415 WA0084

“NaKama Matata da laifin cin amanata da Ɗan Uwana amma na yi hakuri na cigaba da zaman Aure da Ita”

Zango ya kara da cewa “na kama matata da laifin yin dan malele amma na cigaba da zaman aure da ita. An tura min bidiýòn bàťśà da matata ta yi da kanta, akan na biya naira milyan daya ko a saka a duniya na yi hakuri na cigaba da zaman aure da ita.

“Na kama matata da cin amàñàťà da dan ùwàñà na yi hakuri na cigaba da zaman aure da ita.

Idan na yi musu kazafi Allah Ya tona min asiri tun a duniya.

Ku gaya min maza nawa ne masu imanin da za su iya hakuri kamar yadda na yi?

Idan kuna bukatar shedu
Ku rubuta min witness a comment section”.

Labarai Makamanta

Leave a Reply