Hadin Kai Da Goyon Bayan Shugabanni Sune Mafita A Najeriya – Buhari

Muhammadu Buhari, President of the Federal Republic of Nigeria (cropped3)

Yayin da ake ci gaba da bukukuwan salla karama, tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya al’ummar Musulmai murna Buhari ya bayyana cewa hadin kai da goyon baya ga shugabanni ne kadai zai kawo ci gaba a kasar musamman a wannan yanayi Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da tsohon shugaban ya wallafa a shafinsa na X a yau Laraba 10 ga watan Afrilu

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya al’ummar Musulmai murnan sallar azumi. Buhari ya shawarci ‘yan kasar da su goyawa shugabanni baya domin samun ci gaba a kasar.

Ya ce goyon bayan shugabanni ne kadai zai inganta kasar musamman a wannan yanayi da ake ciki.
“Goyon bayan shugabanni da hadin kai a Najeriya shi ne zai kara inganta kasar.” “Ya na da matukar muhimmanci a hada kai domin kare martabar Najeriya da kuma inganta ts.” – Muhammadu Buhari Buhari ya yi godiya

Labarai Makamanta

Leave a Reply