Yau Shekara Goma Sha Daya Da Rasuwar Tsohan Shugaban Kasa, Marigayi Malam Umaru Musa Yar’adua.
‘Yan Nijeriya Da Dama Na Kewarsa Saboda Yadda Ya Gudanar Da Mulkinsa a Wancan Lokacin, Duk Da Cewa Bai Cika Wa’adinsa nay Shekaru Hudu Ba.
Lokacin Da Yake mulki, Ana Sayar Da Litar Man Fetur Naira 65.
Tsohon Shugaban Najeriyan Ya Rasu Ne A Ranar 5 Ga Watan Mayun Shekarar 2010 A Abuja, Bayan Ya Yi Doguwar Jinya.
Dami Ku ke Tuna Tsohan Shugaban Kasa, Malam Umaru Musa Yar’adua?
Allah Ya Jikansa Da Rahama!