‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Al?alin Musaba?ar ?ur’ani

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UNMasu Garkuwa da mutane sunyi Garkuwa da matashin malami mahadaccin Al-qur’ani, Abubakar Muhammad Adam, mazaunin Birnin Kaduna.

Sun sace shine A hanyarsa ta dawowa daga wajen Musabaqar karatun Al’qur’ani na Kungiyar Izalah, na Kasa da Aka gudanar A jahar Gombe.

Sun tare motar su tare da fito da mutum Uku, daga bisani suka saki mutum biyu suka tafi da Malam Abubakar Muhammad Adam, Wanda malami ne da yake karantarwa A Garin rigachikun.

Ana bukatar Yan uwa musulmai dasu sashi a cikin Addu’a Allah ya kubutar dashi

Related posts

Leave a Comment