Site icon Muryar 'Yanci – Labaru, Siyasa, Tsaro, Lafiya, Ilimi…

Yakin Da Isra’ila Ke Yi A Gaza Ta’addanci Ne Fafaroma

FB IMG 1714121551442

Fafaroma Francis ya ce yana buga wa cocin Katolika da ke Gaza waya kullum domin sanin halin da mutanen yankin ke ciki.

A cikin wata tattaunawa da ya yi da gidan talabijin na CBS, Fafaroma ya ce daruruwan Falasdinawa da ke gudun hijira na fama da rashin abinci.

Fafaroma ya ce a lokacin da aka kashe Uwa da ?arta a harabar cocin, rikicin ya tashi daga ya?i ya koma ta’addanci.

Manyan mutane da ?ungiyoyi da dama dai na sukar ya?in da Isra’ila ke yi a Gaza.

Exit mobile version