Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana na bayyana cewar an yi nasarar ceto daliban kwalejin koyon aikin noma da gandun daji dake Afaka Kaduna bayan lashe kusan watanni biyu a hannun ‘yan bindiga.
Shiekh Ahmad Abubakar babbam malamin addinin Islama da ke da’awar yin sulhu da ‘?an bindiga ya shaida wa BBC cewa su shiga tsakani shi da tsohon Shugaban ?asa Obasanjo wajen ganin an kubutar da daliban daga hannun ‘yan bindiga ba tare da ko ?warzane ba.
“Mu muka yi ?o?arin ganin an sake su tare da taimakon tsohon shugaban ?asa Olusegun Obasanjo,” in ji Sheikh Gumi.
Sai dai malamin bai bayyana cewa ko an biya ku?in fansa ba kafin aka saki ?aliban.
A watan Maris ne ‘?an bindiga suka afka kwalejin gandun dajin da ke unguwar Mando a Kaduna suka saci ?alibai 30.
?aliban kwalejin Gandun Daji sun shafe kusan wata biyu hannun ‘?an bindiga. Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya sha nanata cewa ba zai sulhu da ?an bindiga ko ya biyan ku?in fansa ba.
Sakinsu na zuwa bayan Iyayen ?aliban kwalejin na gandun daji a Kaduna sun gudanar da zanga-zanga a harabar ginin Majalisar tarayya a Abuja a ranar Talata.
?alibai 39 aka sace amma an saki 10 daga cikinsu.