Tumbin Giwa: Talauci Ya Sa Bakano Garkuwa Da ?iyarshi

Wata kotu a Kano ta gurfanar da wani mai suna Fahad Ali mijin Shamsiyya Mohammed bayan an zarge shi da yin garkuwa da ?iyarsu tare da neman naira miliyan biyu a matsayin ?udi fansa.

Makiyar Muryar ‘Yanci ta shaida mana cewa koda ?an sanda suka fara gudanar da bincike sai suka samu mahaifin yarinyar hannu dumumu da laifin aikata garkuwa da ita bayan ansameta tare da shi, kamar yadda jaridar daily trust ta ruwaito

Kotu dai ta bada umarnin a ci gaba da tsare Fahad Ali har zuwa ranar 24 ga watan nuwanba 2020 domin ci gaba da shari’ar.

Ku kasance damu a shafin mu na www.muryaryanci.com don jin yadda zata kaya da kuma samun ingantattun ruhotanni da dumi dumin su.

Related posts

Leave a Comment