Hadiza Gabon, tauraruwar fina-finan Hausa ce dai wacce kusan kowa ya santa, ta baiwa masoyanta damar yi mata tambayoyi inda ita kuma ta basu amsa.
Sai dai mun samu damar kawo muku ka?an daga cikin tambayoyin masu ?aukar hankali da aka mata kuma ta bada amsarsu.
Wane gari kaka fi so a Najeriya? Ta bada Amsar cewa “Na fi son Kaduna”.
Wani ya tambayeta idan ya nemeta da aure zata yadda? Tace masa aa.
Kazalika wani ya tambayi Gabon ‘yau she zaa yi wuf da ke?’ Sai ta bashi amsar cewa Tsoho ya shirya?”
Wani ya tambayeta zata yadda ta yi soyayya dashi? Sai tace aa?
Wani ya tambayeta yaushe zaki yi aure? Sai tace masa Yaushe zaka mutu?
Wani ya tambayeta, bayan fim, wace harka take yi tana samun kudi? Sai tace sanaa.