Tsaro: Amurka Ta Gargadi Amurkawa Su Kaurace Wa Sassan Najeriya

Ofishin Jakadancin Amurka ya garga?i ?an Kasar sa dake zaune a Najeriya dasu guji bin hanyar Jirgi dake Abuja.

Garga?in na zuwa ne bayan ?an ta’adda sun kai hari a gidan yarin Kuje tare da sakin fursunoni a ranar Talata.

Haka zalika, ?asar Landan ta gargadi ?an Kasar ta akan zuwa Jahohi 19 a Najeriya.

Daga cikin Jahohin akwai Borno, Yobe, da Adamawa, da Gombe, da Kaduna, da Katsina, da Zamfara, da Delta, da Bayelsa, da Rivers, da Akwa Ibom, gami da Jahar Cross River.

An shawarce su da suyi tafiya ka?ai a Bauchi, da Kano, da Jigawa, da Niger, da Sokoto, da Kogi a cikin kilomita 20 iyakar su da Niger a Jahar Kebbi, Abia, da Delta, da Bayelsa, da Rivers, da Plataeu da Taraba.

A cikin wata sanarwa da ofishin Jakadancin ya fitar, yace matsalar tsaro ta zama gagaruma a Najeriya.

Related posts

Leave a Comment