Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Masoyin Shugaba Buhari Ne Na Gaske, Sunansa Rabiu Musa, Saboda Soyayyarsa Da Buhari Ake Masa La?abi Da Rabi’u Musa (Buhari A?ida) Yana Jihar Taraba, Ardo ?ola, Iware (Anguwan Audunja).
Matarsa Ta Samu Haihuwa, Ya Sanyawa ?arsa Sunan Matan Shugaban ?asa Muhammadu Buhari, Wato ( Aisha) Ya Sakamata Sunan Aisha Ne Saboda Nayi Niyar Sa Sunan Shugaban ?asa Muhammadu Buhari Sai Allah Bai Nufaba Na Samu Namijiba Sai Ya Bani Mace, Nikuma Na Riga Nayi Niyyar Yiwa Shugaba Buhari Takwara.
Ku Taya ni Murna ?an Uwa Saboda Soyayyar Dake Tsakanina Da Shugaba Buhari, Kuma Duk Sanda Na Samu Da Namiji Daga Nayi Niyyar Saka Masa Sunan Muhammad Buhari.
Allah Ya Raya Mun Aisha Bisa Sunnah, Ya Raya Mini Ita Akan Tafarki Madaidaici.