Shugaba Tinubu Zai Tsaga Najeriya Zuwa Tsarin Yanki-Yanki

images 2024 03 14T070645.613

A wani sabon salon jeka da halinka da Gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu ke shirin mika kudurin gaban majalisar wakilai da ta dattawa shine zai baiwa ko wani yanki yancin damar cin gashin kai wajen dogaro da abinda suke samu a yankinsu wajen rike kansu da kansu.

Misali : mutanen da su fito daga yankin Naija Delta zasu dogara da ?anyen man fetur wajen dogaro da yankinsu.

Mutanen da su fito daga yankin Legas da jihohin dake kunshe da Legas zasu dogara da kansu da abinda ake samu ta hanyar jigilar kaya ta ruwa.

Arewa maso gabashin Najeriya zata dogara da noma ko bodojin yankin.

Wannan tsarin baya nufin an cireta daga Najeriya a’a yana ?ar?ashin Najeriya sai dai zai bawa ko wani yanki damar amfana da abinda yake samu wajen ciyar da kansa maimakon sai an turawa ko wacce jiha ko yanki da kasonsa daga gwamnatin tarayya.

Related posts

Leave a Comment