Shugaba Tinubu Ya Miƙa Wa Majalisa Sunayen Ministoci

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban Majalisar Dattawa Najeriya, Godwill Akpabio ya tabbatar da cewa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen mutum 28 da yake neman a tantance domin naɗawa a muƙaman minista.

Sunayen da shugaban majalisar ya karanta su ne:

1-Abubakar Momoh
2- Yusuf Maitama Tuggar
3-Ahmad Dangiwa
4-Hannatu Musawa
5-Uche Nnaji
6-Betta Edu
7-Dr. Diris Anite Uzoka
8- David Umahi
9-Ezenwo Nyesom Wike
10-Muhammed Badaru Abubakar
11- Nasir El Rufai
12- Ekerikpe Ekpo
13- Nkiru Onyejiocha
14-Olubunmi Ojo
15- Stella Okotete
16- Uju Kennedy Ohaneye
17-Bello Muhammad Goronyo
18-Dele Alake
19-Lateef Fagbemi
20-Mohammad Idris
21- Olawale Edun
22-Waheed Adebanwp
23- Iman Suleman Ibrahim
24-Prof Ali Pate
25- Prof Joseph Usev
26-Abubakar Kyari
27-John Enoh
28-Sani Abubakar Danladi

Labarai Makamanta

Leave a Reply