Naira Biyar-Biyar Nake So Ku Turo Domin Na Waƙe Atiku – Zango

Shahararren jarumin finafinan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana zaben gwamnatin APC a matsayin zaben tumun dare, don haka a shirye suke da su sake marawa jam’iyyar PDP baya don ganin ta dawo mulki karkashin jagorancin Atiku Abubakar.

Zango ya ce yanzu haka Atiku yana kasar Dubai tun bayan zaben 2019, don haka yana kira da masoyan Atikun da kowane ya turo masa da akalla naira dari biyar-biyar domin yi masa wakar dawowa gida domin tunkarar zaben 2023.

A faifan bidiyon da Zango ya bayyana hakan, ya bada asusun ajiyar banki wanda za a tura kudin kamar haka

0097847514
Diamond

Labarai Makamanta

Leave a Reply