Na Yi Nadamar Shigar Da Na Yi Ranar Bikina – Fatima Ribado

A ranar 3/10/2020 aka daura aurena tare da angona Aliyu Atiku Abubakar.

Cikin shigar danayi a ranar bikin Wanda ta baiyana surata hakan ya jawo cece kuce a kafafen sadarwa na zamani, inda jamaa sukayita tofa albarkacin bakinsu akai.

Tabbas na yi dana sani akan shigar da na yi bayan masoyana da makusanta na sun nuna min illar hakan a takaice”

A Cewar Amaryar ba ta ji dadi ba yadda wasu suke ta sukan ta wasu suna zaginta. Wanda hakan bai dace ba domin ba hanyar gyara bane.

Labarai Makamanta

Leave a Reply