Sulhu tabbataccan abu ne a cikin Alkur’ani mai girma da Sunnah da ijmain malamai
Yin sulhu yazo kashi biyar a cikin Littafin Allah
- Sulhu tsakanin ma’aurata, Allah ta’ala yace :
?????? ???????? ??????? ??????????? ???????????? ??????? ????? ????????? ????????? ????? ?????????? ??? ????????? ?????????? ????????? ??????? ????????????? ????? ??????? ????? ???????? ????????
Kuma idan kun ji tsőron să?ăwar tsakăninsu to ku aika da wani mai sulhu daga mutănensa da wani mai sulhu daga mutănenta. Idan sun yi nufin gyărăwa, Allah zai daidaita tsakăninsu (ma’auran). Lalle ne Allah Yă kasance Masani Mai jarrabăwa. - Sulhu tsakanin musulmi da suka sami sa?ani da ?arkewar rikici, na addini ko siyasa ko ?abilanci, a ?ai?aiku ko jama’a ko ?asashe. Allah ta’ala yace :
????? ????????????? ???? ?????????????? ???????????? ????????????? ???????????? ?????? ?????? ????????????? ????? ??????????? ???????????? ??????? ??????? ??????? ???????? ??????? ?????? ???????? ????? ???????? ????????????? ??????????? ??????????? ??????????????? ????? ??????? ??????? ????????
Kuma idan jama’a biyu ta m?minai suka yi yăki, to, kuyi sulhu, a tsakăninsu. Sai idan ?ayansu ta yi zălunci a kan gudar, to, sai ku yă?i wadda ke yin zălunci har ta kőma, zuwa ga umurnin Allah. To, idan ta kőma, sai ku yi sulhu a tsakăninsu da ădalci kuma ku daidaita. Lalle Allah na son măsu daidaităwa.
-Surah Al-Hujurat, Ayah 9
-3. Sulhu tsakanin musulmi da kafurai, wa?anda suke ya?ar mu, sai a ?ulla yarjejeniya, zaman lafiya da fahimtar juna bisa wasu ?a’idojin zamantakewa. Allah ta’ala yace:
????? ????????? ?????????? ????????? ????? ??????????? ????? ???????? ???????? ???? ?????????? ??????????
Kuma idan sun karkata zuwa ga zaman lăfiya, to, ka karkata zuwa gare shi, kuma ka dőgara ga Allah: Lalle ne Sh?, Mai ji ne Masani.
-Surah Al-Anfal, Ayah 61. - Sulhu tsakanin tsakanin makota, da ?an’uwa, da dangi. Allah ta’ala yace :
?????????????? ???? ???????????? ???? ??????????? ??????? ????????????? ??????????? ??????? ????????????? ????? ??????????? ???????????? ??????? ????????????? ??? ?????? ????????????
Suna tambayar ka ga gan?ma. ka ce: Gan?ma ta Allah daManzonSa ce. Sai ku bi Allah da ta?awa, kuma ku gyăra abin da yake a tsakăninku, kuma ku yi ?ă’a ga Allah da ManzonSa, idan kun kasance m?minai.
- Sulhu tsakanin masu hul?a da juna ta ku?i ko kasuwanci ko bashi, ko ajiya ko aro, ko rance, da sauran hul?o?i da suke faruwa tsakanin jama’a. : Allah ta’ala
???? ?????? ??? ??????? ???? ????????????? ?????? ???? ?????? ?????????? ???? ????????? ???? ?????????? ?????? ????????? ????? ???????? ??????? ??????????? ????????? ??????? ???????? ????????? ??????? ????????
Băbu wani alh?ri a cikin măsu yawa daga gănawarsu făce wanda ya yi umurni da wata sadaka kő kuwa wani alh?ri kő kuwa gyăra a tsakănin mutăne. Wanda ya aikata haka dőmin n?man yardődin Allah to ză Mu bă shi lăda mai girma.
-Surah An-Nisa’, Ayah 114
SULHU A CIKIN SUNNAH,
1,Manzon Allah saw ya kasance yana sulhunta masu rigima, ko rashin fahimtar juna.
2, Manzan Allah saw yace : Sulhu ya halatta tsakanin musulmi, face sulhun da zai halatta haram ko ya haramta halal, Abu Dauda( 3594) Tirmiziy (1352.)
SULHU TSAKANIN MALAMAI.
Dukkan malamai sun ha?u akan yin sulhu tsakanin al’umma ya dace da shari’a. da hankali da al’adu masu kyau na zamantakewa.
HANAFAWA, sunce: ana ?ulla sulhu domin kawar da gardama tsakanin al’umma.
????? ??????? ????? ??? ?????? 8/403
MALIKIYYAH sunce: sulhu shine warware rikici ko kiyaye faruwar sa bisa wani hakki da ake nema. ????? ?????? 530.
SHAFIAWA : sunce sulhu shine ?ulla yarjejeniya domin kawar da husuma.
????? ????? 2/382
HANBALIYYAH sunce : sulhu shine : Shawo kan wata matsala da sulhuntawa tsakanin masu sa?ani.
?????? 4/527
MANUFOFIN YIN SULHU
- Yin sulhu yana tsare addini, ya kawo zaman lafiya. Manzon Allah saw yace, shin bana baku labari ba gamai da wani abu wanda yafi darajar azumi da Sada?a da sallah sai sahabbansa suke ce muna so muji, sai yace sulhunta tsakanin ku, domin lalacewar zamantakewa itace mai aski, (wacce take kawar da zaman lafiya kamar yadda mai aski yake aske suma) Abu Dauda( 4919).
- Yin sulhu yana kawar da gaba da kiyayya wacce take kawo rashin zaman lafiya da yawan gardama da husuma tsakanin al’umma. Manzon Allah saw yace : Duk ranar Litinin da Alhamis ana bu?e kofofin aljanna ana yin gafara ga dukkan musulmi wanda baya shirka face masu gaba da juna za a ce a kyale su har sai sun shirya, Muslim 2565.