Matsalar Tsaro: Na Ji Daɗin Gayyatar Da Majalisa Ta Yi Wa Pantami – Zangina

Muna ganinsa malami Muna ganinsa Dan Arewa amma Babu Anfani munji Dadi Kuma mu ‘yan jihar katsina Muna goyon Bayan Majalisar dattijan Nageriya Kan gayyatar Malam Kan Batun Matsalar tsaro da masu satar Mutane ke damunmu.

Shine Ministan Sadarwar na Nageriya Amma kullum masu garkuwa da mutane sai anfani suke da kafofin Sadarwa suna sace Jama’a.
Malam Pantami shine Wanda ya dunga Rusa kuka domin Matsalar tsaro da Waccan Gwamnatin ta Kasa magancewa. Yanzu Kuma gashi an bashi mukamin da zai iya kawo karshen wani fanni na Matsalar tsaron Amma yayi shiru sai sha’aninsa yake su Kuma talakawa sai kashe su ake.

Farkon hawansa mulkin mukamin Ministan ya cika Bakin cewa zai dakatar da duk wasu layukan da Basu da Rijista Cikin karamin Lokaci Amma haryanzu shiru kakeji Yan garkuwa dai haryanzu suna Cigaba da aiki da layukan wayoyi..

Yace za’a rage kudin data shima haryanzu shiru.

Gaskiya Malam ka bamu kunya…

Labarai Makamanta