Lallai A Mayar Da Magu Bakin Aiki Muddin Ya Kuɓuta Daga Zargi – Lauya

Lauyan Magu, Rosin Ojaomo, ya ce idan mai shari’a Malami ya gano cewa Magu bai aikata ko daya daga cikin zargin da ake ba, toh shugaban kasa ya mayar da shi kujerarsa.

Sai dai, Adesina ya ce shi ba lauya bane balle ya san ko daidai bane abinda kwamitin yayi na tsare Magu har tsawon kwanaki 10.

Amma ya ce akwai yuwuwar wasu takardu masu alaka da binciken ne basu so a taba yayin da suke aikinsu.

Labarai Makamanta

Leave a Reply