Site icon Muryar 'Yanci – Labaru, Siyasa, Tsaro, Lafiya, Ilimi…

Karancin Albashi: Har Yanzu Ba A Cimma Matsaya Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar Kwadago Ba

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa harkawo yanzu ana jeka ka dawo akan takamaimai ?in mafi ?arancin albashi ma’aikata.

Kungiyar kwadago ta bayyana dubu 250,000
a matsayin mafi ?arancin albashi, a gefe guda Gwamnatin Tarayya ta bayyana dubu 62,000 a matsayin mafi ?arancin albashi.

Gwamnoni sun bayyana bazasu iya biyan Naira dubu 60,000 a matsayin mafi ?arancin albashi ba. Gashi wanki hula na ?o?arin kaiwa dare

Kwanakin da kungiyar kwadago ta ?iba na komawa yajin aiki na karatowa.

Exit mobile version