Majalisar dokokin jihar Kano ta zabi Honarabul Hamisu Ibrahim Chidari a matsayin shugabanta, Chidari wanda shi ne ke wakiltar Karamar hukumar Makoda,
An kuma zabi Honarabul Zubairu Hamza Masu mai wakiltar karamar huumar Sumaila a matsayin mataimakin shugaban Majalisar. Sannan aka zabi Abdul Labaran Madari a matsayin sabon shugaban masu rinjaye,
A Daren jiya ne dai tsohon shugaban majalisar jihar Kanon Abdulaziz Garba Gafasa ya ajiye aikinsa Wanda ya ce ajiyewar manufa ce ta kashin kansa, ya
ajiye ne tare da mataimakinsa da shugaban masu rinjaye,
To sai dai kuma mjiyarmu ta tabbatar mana da cewa kishin din tsigeshi.