Kaduna: An Kama Zage-Zagin Birni Cikin ‘Yan Bindiga

Daman an ce, “da ?an gari akan ci gari”. Allah ya fara tona asirin wasu ‘yan asalin Zariya masu ha?a kai da masu garkuwa da mutane suna garkuwa da mutanen Zariya.

An samu makamai a hannun su wanda ya hada da bindiga da tulin harsasai da wukake da guduma da dai sauransu. Sun ce wani mazaunin Unguwar Juma ne shugabansu mai suna Malam.

Sannan sun ce shugaban nasu yakan biyasu Naira Dubu Dari Uku (300,000) a wasu lokutan idan sun kama mutane.

Related posts

Leave a Comment