Gwamnoni Najeriya, Dangote Otedola Suna Ganawa A Abuja

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnanonin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, Femi Otedola, da sauran manyan baki na halartar wani muhimmin taro na tattalin arziki a cibiyar ‘Yar’Aduwa da ke Abuja.

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emiefele, Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa Hakeem Baba Ahmed, Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki, Tsohon Sakataren Tarayya Pius Ayim Pius.

Sauran sun ha?a da Tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda MD Abubakar, Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP Ahmed. Mu’azu, tsohon shugaban EFCC Nuhu Ribadu, Alhaji Abdussamad Isyaka Rabiu da sauransu.

Za a bayyana cikakken bayanin taron a karshen taron.

Related posts

Leave a Comment