Fitinar Mata: Na Gama Aure A Rayuwata – Adam Zango

Fitaccen Jarumi Adam ZANGO ya bayyana damuwar sa da cewa ” Nayi aure banji Dadi ba matukar wanann itama tasa muka rabu tabbas na hakura ba zan sake yin wani aure ba a rayuwata, zan zauna ni kadai sabida na gaji da yadda nake tsintar kaina duk da nasan kaddara ta ce hakan.

Jawabai da dama ne suka fito Daga Bakin fitaccen Jarumi Adam ZANGO yayin da yake zubar da hawaye da Kuma nuna halinda yake ciki na rashin samun lokacinsa da matarsa Bata dashi sai business dinga kawai tasa a gaba. Wanda hakan ya harzuka shi har ya fitar da bidiyo Yana kokawa da halin matan da yayi zaman aure dasu.

Wadannan kalamai da jarumi Adam Zango ya yi ya haifar da maganganu a tsakanin jama’a musamman matasa, inda wasu ke goyon bayan matakin nashi yayin da wasu kuma ke sukar sa.

Labarai Makamanta

Leave a Reply