Rahotanni dake shigo mana yanzu daga Jihar Neja na bayyana cewa an saki sama da ?aliban Islamiyyar Tegina 80 da ?an bindiga suka sace a jihar Neja.
Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa majiyoyin tsaro sun tabbatar mata da cewa suna hanyar Minna ta Kagara bayan ?antosu daga dajin Birnin Gwari.
?aliban sun shafe kwanaki 88 a hannun ?an bindiga da suka yi garkuwa da su.Article share tools
A wasu rahotanni da muka kawo muku a baya sun bayyana 6 daga cikin daliban sun rigamu gidan gaskiya a hannun ‘yan Bindigan.