Da Ɗumi-Ɗumi: Gobara A Cibiyar Kasuwanci Ta Duniya Dake Abuja

Gobara ta tashi a Ofishin Cibiyar Kasuwanci Ta Duniya Dake Abuja

A ranar Litinin ne gobara ta tashi a ginin cibiyar kasuwanci ta duniya da ke babban birnin tarayya a Abuja.

Wani ganau ba jiyau ba, ya sanar da jaridar The Punch cewa gobarar ta fara ne daga can saman benen ginin cibiyar.

Zuwa yanzu ba a san adadin kayayyaki ko dukiya da aka yi asara ba.

Labarai Makamanta

Leave a Reply