CORONA: Mutane 643 Sun Sake Harbuwa A Najeriya – NCDC

Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cutuka masu yaduwa (NCDC) suka nuna na ranar 15 ga watan Yulin 2020, sabbin mutum 643 sun sake kamuwa da korona a Najeriya.

Lagos-230
Oyo-69
Abuja-51
Edo-43
Osun-35
Rivers-30
Ebonyi-30
Kaduna-28
Ogun-27
Ondo-23
Plateau-20
Benue-17
Enugu-16
Imo-10
Delta-6
Kano-4
Nasarawa-2
Kebbi-1
Ekiti-1

Jimillar masu cutar a Najeriya ya kai 34,259. Mutum 13,999 an sallamesu daga asibiti bayan warkewarsu daga cutar. Mutum 760 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar.

Labarai Makamanta

Leave a Reply