Borno: Boko Haram Sun Kashe Kwamandan Soji

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da mutuwar ƙwararren Soja Kanal D. C. Bako, Kwamandan runduna ta 25, wanda mayakan kungiyar Boko Haram su ka kashe a jihar Borno. Kakakin rundunar atisayen Lafiya Dole Ado Isa, ya ce Kanal Bako ya mutu ne sakamakon raunukan da ya samu bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wa tawagarsa harin kwanton bauna yayin da suka fita sintiri. A cikin jawabin da Isa ya fitar ranar Litinin, ya ce Kanal Bako ya rasu a asibiti duk da ya fara nuna alamun farfadowa bayan harin…

Cigaba Da Karantawa

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Manoma

A cikin karshen makon da ya gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari yankin Gobirawan Cali da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara inda suka yi awon gaba da manoma 40. Wani mazaunin kauyen ya sanar da BBC cewa ‘yan bindigan sun tsinkayi kauyen inda suka dinga harbe-harbe yayin da mazauna kauyen suka dinga gudu domin buya a daji. Kamar yadda mazaunin kauyen yace, “Sun zo da tarin yawansu inda suka shiga yankin tare da fara harbe-harbe.“Da yawanmu mun dinga gudu domin tsira. A halin yanzu babu jama’a…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: An Damƙe Matar Da Ke Azabtar Da Ɗan Riƙo

Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Katsina, karkashin jagorancin Kwamishinan ‘yan sanda Alhaji Sanusi Buba, ta yi nasara kama Malama Rahama Sani, yar shekara arba’in da biyar da ke zaune a Unguwar Kwado, cikin garin Katsina, wadda ake zargi da muzgunawa da cin zarafin, Abdulkadir Muawiyya, dan shekara shidda da mahaifinsa ya kai shi riko a hannun ta sakamakon rabuwa da mahaifiyarshi. Jami’in hulda da Jama’a, na rundunar ‘yan sanda ta Jihar Katsina SP Gambo Isah ya bayyana haka, lokacin da ake baje-kolin masu laifi a helkwatar rundunar da ke Katsina.…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: An Damƙe Matar Da Ta Azabtar Da Ɗan Riƙo

Boko Haram: Ƙarya Mailafia Ya Yi Mini – Ɗahiru Bauchi

Fitaccen Malamin Ɗariƙar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya fito fili ya musanta goyon bayan ikirarin tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr. Obadiah Mailafia, wanda yace wani gwamnan arewa shine kwamandan Boko Haram. A wata tattaunawa da Malamin yayi da manema labarai a ranar laraba, Dahiru Bauchi mai shekaru 93, ya ce bai tura sakon goyon baya ko jaje ga Mailafia ba ko bayan da yayi hira da wani gidan rediyo a kan kashe-kashen kudancin Kaduna da kuma Boko Haram. Sau uku hukumar tsaro ta fararen kaya ta gayyaci…

Cigaba Da Karantawa

Yunkurin Masari Na Rabon Gidaje Ga ‘Yan Bindiga Kuskure Ne – Sani

Tsohon dan Majalisa wanda ya wakilci jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar Dattawa Sanata Shehu Sani, ya soki lamirin Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina a kan yunkurin rarrabawa tubabbun ‘yan bindiga gidaje da shaguna. A yayin martani ta shafinsa na Twitter, Sanata Sani, ya ce wannan kawai hanya ce ta gwangwaje masu laifi. Kamar yadda yace, wannan karamcin zai kara fadada laifuka tare da kara bai wa wasu kwarin guiwa. “Gwamnatin jihar Katsina tana kokarin bai wa ‘yan bindiga gonaki, shagunan kasuwa da gidaje wanda hakan hanya ce…

Cigaba Da Karantawa

Yunkurin Masari Na Rabon Gidaje Ga ‘Yan Bindiga Kuskure Ne Babba – Sani

Tsohon dan Majalisa wanda ya wakilci jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar Dattawa Sanata Shehu Sani, ya soki lamirin Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina a kan yunkurin rarrabawa tubabbun ‘yan bindiga gidaje da shaguna. A yayin martani ta shafinsa na Twitter, Sanata Sani, ya ce wannan kawai hanya ce ta gwangwaje masu laifi. Kamar yadda yace, wannan karamcin zai kara fadada laifuka tare da kara bai wa wasu kwarin guiwa. “Gwamnatin jihar Katsina tana kokarin bai wa ‘yan bindiga gonaki, shagunan kasuwa da gidaje wanda hakan hanya ce…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: Za A Rabawa Tubabbun ‘Yan Bindiga Gidaje Da Shaguna

Gwamnatin jihar Katsina tana shirin gina rukunin gidaje da shaguna a kusa da wasu dazuka a jihar inda za a bawa tubabbun ‘yan bindigan su zauna domin inganta rayuwar su. Gwamnatin jihar na sa ran gine rukunin gidaje a kusa da dazukan domin korar duk wasu ‘yan bindiga da ke buya a cikin dajin ya kuma bawa tubabbun yan bindigan damar fara sabuwar rayuwa. Gwamnatin ta yi alkawarin bada gidaje, shaguna da filayen noma ga ‘yan bindigan da suka amince za su ajiye makamansu su mika kai ga jami’an tsaro.…

Cigaba Da Karantawa

Bauchi: An Yi Nasarar Damƙe Wanda Ya Yi Wa ‘Yar Sa Fyaɗe

Rundunar Yan’sandan Jihar Bauchi sun damke wanda ake zargin ya aikata fyade ma yar’ cikinsa mai shekaru 15 da haihuwa, da kuma wadansu mutane su sha tara 19 Rundunar yan’sandan ta fitar da wan nan sanarwa ga manema labarai a ranar Talatan nan, ta hannun kakakin rundunar na Bauchi, DSP Ahmed Mohammed Wakil. Kakakin Yan’sandan yace wani mai suna Umar Mohammed dan Shekara wanda ake kira (Wulas) wanda ke zama a Odoji Quarters a garin Azare an kamashi bayan ya yaudare yar’cikinsa mai tabin hankali da naira hamsin 50 kachal,…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: ‘Yan Bindiga Na Neman Miliyan 100 A Hannun Jami’in DSS Da Suka Sace

Rahotanni sun ce ‘yan bindigan sun sace jami’in ne tare da dansa mai shekaru hudu a hanyar Rigachikun zuwa Afaka a ta jihar Kaduna. Jami’in da har yanzu ba a bayyana sunansa ba ya fada hannun masu garkuwar ne a hanyar Rigachikun zuwa Afaka a ranar Litinin kamar yadda majiyarmu ta ruwaito. Rahotanni sun ce ‘yan bindigan sun tuntubi iyalansa sun nemi a biya su kudin fansa Naira miliyan 100 kafin su sako shi. Jami’in da aka yi garkuwa da shi yana aiki ne a matsayin mai kula da inda…

Cigaba Da Karantawa

Katsina: Mun Kashe Biliyan Huɗu Da Dubu 200 Wajen Yaƙi Da ‘Yan Bindiga – Inuwa

Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, kuma Shugaban kwamitin tsaro na jihar Katsina, Alhaji Mustapha Mohammad Inuwa, ya bayyana cewa daga 2015 zuwa Watan Augusta na wannan shekarar, Gwamnatin Jihar Katsina ta kashe zunzurutun kudi har naira biliyan hudu da miliyan dari hudu, domin tallafawa jamian tsaro masu aikin yakar wadannan yan bindiga da suka addabi wasu kananan hukumomi Jihar Katsina. Mustapha Inuwa ya bayyana haka ne lokacin da zantawa da manema Labarai akan nasarorin da Gwamnatin Jihar Katsina, karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta samu a fannin tsaro. Sakataren Gwamnatin…

Cigaba Da Karantawa

Sukar Gwamnati: DSS Ta Gayyaci Mahadi Shehu

Hukumar tsaro ta farin kaya ta gayyaci sanannen ɗan kasuwar nan mazaunin garin Kaduna Dr Mahadi Shehu, domin amsa tambayoyi biyo bayan wasu kalamai da ɗan kasuwar ke yawan furtawa musanman akan batun tsaro na jihar Katsina. Da misalin karfe 11:30 na safiyar ranar Litinin ne Dr Mahadi ya bayyana ofishin hukumar da ke garin Kaduna, tare da rakiyar tarin wasu matasa wadanda suke rike da manyan kwalaye waɗanda aka yi wa rubuce rubucen neman adalci, da rera wakokin yabo da jinjina gareshi. Da yake zantawa da manema labarai jim…

Cigaba Da Karantawa

Za A Yi Ruwan Harsasai Yau A Yobe – Rundunar ‘Yan Sanda

Hukumar ‘yan sanda ta jihar Yobe tana sanar da jama’ar dake cikin garin Damaturu fadar Gwamnatin jahar Yobe musamman wadanda suke hanyar Gashua cewa a yau Talata 15 ga wannan wata na Satumba da misalin karfe bakwai na safe za su yi gwaje-gwajen makaman su na bindigogi. Don haka suke sanar da jama’a kar su tsorata su dauka wani abu ne. Kuma suna kira ga jama’a dan Allah su sanar da mutanen da basu sani ba. Yin gwaje gwajen makamai ga jami’an tsaro a Najeriya ba sabon abu ba ne,…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 21

Rahotanni sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun sace mutum 21 a kauyen Udawa da ke karamar hukumar Chikum, da ke jihar Kaduna. Daga cikin wadanda aka sace akwai ‘yan gida daya mutum 17. Lamarin ya afku ne a wasu tagwayen hare-hare da ‘yan bindigar suka kai a karshen mako, inda 17 daga cikin mutanen da aka sace suka kasance yan gida daya. Malam Hussaini, wani jigo a kauyen Udawa wanda ya tabbatar da lamarin, ya ce wasu ‘yan bindiga ne suka mamaye yankin sannan suka dinga harbi ba kakkautawa,…

Cigaba Da Karantawa

‘Yan Bindiga Sun Yi Sansani A Dajin Kano

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya gana da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a ranar Laraba, 2 ga Satumba, a fadar shugaban kasa kan matsalar tsaro a jihar. Yayin da yake jawabi bayan ganawar, ya ce ya bayyanawa mataimakin shugaban kasa kokarin da sukeyi wajen magannce matsalar tsaro a jihar. Ya ce jami’an Soji tare da sauran hukumomin tsaro na iyakan kokarinsu wajen dakile ‘yan bindigan da suka shiga dajin Falgore. Ya ce jihar na fuskantar kalubale daga dajin Falgore saboda Sojoji na fuskantar matsala wajen dakatar da ‘yan…

Cigaba Da Karantawa

Ku Cire Imani Ku Yi Kisan Gilla Ga ‘Yan Bindiga – Buratai Ga Dakarun Soji

Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai, a ranar Asabar ya bukaci sojojin Opertion Sahel Sanity su ragargaji ‘yan bindiga da sauran miyagu ba tare da tausayi ko sassauci ba. Ya ce rundunar sojojin ba za ta bawa masu aikata laifuka damar su numfasa ba ko kadan za ta yi musu kisa irin na gilla domin kawo karshen su gaba daya. Buratai ya yi wannan jawabin ne a sansanin sojoji da ke karamar hukumar Faskari na jihar Katsina a yayin da ya kai ziyarar duba yadda aikin…

Cigaba Da Karantawa