2027: An Shawarci Sheikh Pantami Ya Fito Takarar Gwamna

IMG 20240228 WA0026

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Gombe na bayyana cewa a wata ziyara da Isa Ali Ibrahim Pantami ya kai zuwa mahaifarsa, ta jawo surutu a kafofin sada zumunta na zamani. Kwanan nan Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya ziyarci garin Gombe, hotunan da ya wallafa a X sun tabbatar da farin jininsa. Ganin yadda Gombawa suke farin ciki da ganin tsohon ministan tarayyar, sai aka fara ba shi shawarar tsayawa takara a 2027. Masu wannan tunani suna ganin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami zai iya zama gwamna bayan wa’adin…

Cigaba Da Karantawa

Jigawa: Sanata Ahmed Malam Madori A Tarihi Ya Fi Kowa Taimakawa Karatun Gaba Da Sakandare

Daga Ahmed Ilallah Duk da cewa a nawa ra’ayin kamata yayi wakilan al’ummah musamman a Majalissar Dokoki su maida hankali wajen samar da doka da kuma tilastawa shugabannin wajen samar da yanayi mai kyau da duk Dan Talaka zai samu kowane irin ilimin da yake da burin samu. Dagewa da tilastawa gwamnati wajen sanya kudin makarantu dai dai da aljihun dan talaka. Sam ban gamsu da maida bada gudun mawa ko tallafi ga dalibai ba ya zama abun gasa tsakanin shugabanni. Wannan tsari ba komai ya ke ingizawa ba sai…

Cigaba Da Karantawa

Kano: Rusau Da Gwamna Ke Yi Daidai Ne _ Hon. Musa Haruna Tahir

An bayyana aikin rusau da Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ke yi a fadin jihar da cewa abu ne wanda ya dace kuma ya ke bisa ka’ida. Ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Albasu Honorabul Musa Haruna Tahir ne ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da ya yi da manema labarai a Kaduna. Honorabul Musa Tahir ya ƙara da cewar duk wanda ya ke bibiyar siyasar Kano a lokacin yakin neman zaben da ya gabata ya sani domin tun a lokacin yaƙin neman zabe Gwamna…

Cigaba Da Karantawa

Kungiyar Arewa Ta Yi Watsi Da Kiran Korar Sakataren Gwamnatin Tarayya Daga Mukaminsa

Ƙungiyar dake rajin samar da zaman lafiya da ciyar da yankin Arewa gaba (Arewa New Agenda) ta yi tir gami da Allah wadai da kiran da wasu ke yi na a kori sakataren gwamnatin tarayya George Akume daga muƙamin sa. Kungiyar ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwar da ta fitar wadda ta samu sanya hannun shugaban ta na kasa Sanata Ahmed Abubakar MoAllahyidi. Sanarwar ta bayyana cewa “Hankalin Ƙungiyar ya kai bisa ga wani jawabi da Chif Audu Ogbe ya yi a wani taron manema labarai da al’ummar Idoma…

Cigaba Da Karantawa

Za A Cimma Nasara A Katsina Karkashin Gwamna Dikko Radda- Sabi’u Mahuta

An bayyana cewar da akwai kyakkyawar fata da samun nasara a jihar Katsina ƙarkashin jagorancin Gwamnan Jihar Dr Malam Dikko Umar Radda. Bayanin haka ya fito ne daga wani jigon jam’iyyar APC a Jihar Alhaji Sabi’u Sa’idu Mahuta lokacin da yake jawabi a wani taron manema labarai jim kadan bayan kammala rantsar da Kwamishinonin jihar Katsina guda 20 da masu bada shawara 18 da ya gudana a garin Katsina. Mahuta wanda shine daraktan Kamfanin mai na AA Rano kuma Sardaunan Danejin ya ƙara da cewar jumaar da za ta kyau…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: Muna Kokarin Dawo Da Shugabannin Kananan Hukumomin Da Aka Dakatar – Hon Jaja

Shugaban kungiyar shugabannin kananan Hukumomin Jihar Kaduna Honorabul Shu’aibu Bawa Jaja yace kungiyar tasu na iyaka bakin kokarinta wajen ganin an daidaita ɓangaren majalisa da wasu shugabannin kananan hukumomi 3 da majalisar ta dakatar. Bawa Jaja ya sanar da hakan ne a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a ofishin sa dake ma’aikatar kula da ƙananan hukumomi dake Kaduna. Shugaban kungiyar ya ƙara da cewar dukkanin shirye shirye da matakan da ya kamata a ɗauka sun yi nisa wajen shawo kan matsalar wanda ya bayyana shi a…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: Muna Kokarin Dawo Da Shugabannin Kananan Hukumomin Da Aka Dakatar – Hon Jaja

Shugaban kungiyar shugabannin kananan Hukumomin Jihar Kaduna Honorabul Shu’aibu Bawa Jaja yace kungiyar tasu na iyaka bakin kokarinta wajen ganin an daidaita ɓangaren majalisa da wasu shugabannin kananan hukumomi 3 da majalisar ta dakatar. Bawa Jaja ya sanar da hakan ne a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a ofishin sa dake ma’aikatar kula da ƙananan hukumomi dake Kaduna. Shugaban kungiyar ya ƙara da cewar dukkanin shirye shirye da matakan da ya kamata a ɗauka sun yi nisa wajen shawo kan matsalar wanda ya bayyana shi a…

Cigaba Da Karantawa

El Rufai Ya Cancanci Kowane Irin Mukami: Martani Ga Kungiyar Mahaddata- Sheikh Khamis

Abin mamaki ne yadda ‘yan siyasa masu iƙirarin addini da kare martabar almajirai suke shiga rigar almajirci suna fakewa da addini don cinma wata bukatar su ta siyasa da son zuciya. Mun wayi gari da ganin wasu rubuce rubuce dake korafi akan saka mai girma tsohon gwamnan mu na jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El rufai a jerin wadan za’a tantance a matsayin minista daga jihar Kaduna kuma ake danganta wannan labarin da gidan daya daga cikin manyan Malaman da ake girmamawa a kasar nan. Har ga Allah babu wanda…

Cigaba Da Karantawa

El Rufai Bai Tauye Hakkin Addinai Ba Lokacin Mulkin Sa- Imam Bukhari Maraban Jos

SHUGABAN kwamitin tsangayu na jihar Kaduna, Imam Bukhari Maraban Jos ya maida martani ga masu cewa kada a nada tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufa’i a matsayin minista. Shehin Malamin ya yi wannan martani ne yayin da ya ke zantawa da manema labarai a yau Litinin, 31 ga Yuli, 2023. Imam Bukhari ya ce, “Mun wayi gari, mu ka ga wani rubutu da wani ya yi game da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai. Mu a matsayin mu, mu na martaba gidan Shehu, kuma mu na yarda…

Cigaba Da Karantawa

Kungiyar Mahaddata Kur’ani Sun Bukaci A Cire El-Rufai Daga Jerin Sunayen Ministoci

Gamayyar Mahaddata Al-Qur’ani sun yi kira ga Majalisar Dattawa da ta ki Amincewa da sunan Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Sunansa na cikin Ministoci 28 da Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya mika Domin tantancewa. A yayin zantawa da manema labarai a Bauchi Yau Lahadi, Sheikh Sidi Ali, daraktan ilimi na Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya roki Shugaba Tinubu da ya cire Sunan El-Rufai daga cikin jerin sunayen Ministocin sa. Malamin ya bayar da hujjar cewa naɗa El-Rufa’i a Matsayin Minista ya saba wa ka’idojin adalci, daidaito da kuma…

Cigaba Da Karantawa

An Wayi Gari Da Ganin Hotunan Sunusi Lamido A Fadar Gwamnatin Kano

Labarin dake shigo mana daga jihar Kano na bayyana cewa an wayi gari an ga an daura hotunan Muhammadu Sanusi II da na Shugaban kasa da Gwamna a gidan Gwamnatin jihar Kano. Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta tunbuke Sanusi II daga sarautar Kano bayan an yi zaben 2019 Ana rade-radin Basaraken zai sake rike sarautar idan Jam’iyyar NNPP ta kafa gwamnati a Kano. Rahotanni sun bayyana cewa an hangi hotunan Sarkin Kano na 14, Mai martaba Muhammadu Sanusi II a gidan gwamnatin jihar Kano. Wani ‘dan kasuwa mai suna Kabiru…

Cigaba Da Karantawa

Juyin Mulkin Nijar: Tinubu Zai Jagoranci Taron ECOWAS A Abuja

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa shugabannin Yammacin Afrika za su gudanar da wani taron gaggawa a ranar Lahadi don tattaunawa kan juyin mulki da aka yi a Jamhuriyar Nijar a ranar Laraba. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kuma shugaban kungiyar ta ECOWAS zai jagoranci zaman a Abuja, babban birnin Najeriya. Shugaban kasa Tinubu dai shi ne sabon shugaban kungiyar Ecowas kuma ya yi alkawarin dawo da nahiyar Afirka kan tsari. Cikin wata sanarwa, shugaba Tinubu ya fitar ya yi Alla-wadai da juyin mulkin, inda…

Cigaba Da Karantawa

Mulkin Tinubu: Talakawa Sun Ci Taliyar Karshe – Mahdi Shehu

An bayyana wahala da jin jiki da Talakawa ke sha karkashin mulkin Shugaban Ƙasa Tinubu da cewar somin taɓi ce domin an jima da ankarar dasu masifar da za su fada amma suka yi biris. Sanannen Ɗan kasuwar nan mazaunin garin Kaduna Dr Mahdi Shehu ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa ta wayar tarho da suka yi da wakilinmu a Kaduna. Mahdi Shehu wanda fitacccen magoyin baya ne ga ɗan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar a zaɓen da ya gabata, yace talakawa dai sun ci…

Cigaba Da Karantawa

Shugaba Tinubu Ya Miƙa Wa Majalisa Sunayen Ministoci

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban Majalisar Dattawa Najeriya, Godwill Akpabio ya tabbatar da cewa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen mutum 28 da yake neman a tantance domin naɗawa a muƙaman minista. Sunayen da shugaban majalisar ya karanta su ne: 1-Abubakar Momoh2- Yusuf Maitama Tuggar3-Ahmad Dangiwa4-Hannatu Musawa5-Uche Nnaji6-Betta Edu7-Dr. Diris Anite Uzoka8- David Umahi9-Ezenwo Nyesom Wike10-Muhammed Badaru Abubakar11- Nasir El Rufai12- Ekerikpe Ekpo13- Nkiru Onyejiocha14-Olubunmi Ojo15- Stella Okotete16- Uju Kennedy Ohaneye17-Bello Muhammad Goronyo18-Dele Alake19-Lateef Fagbemi20-Mohammad Idris21- Olawale Edun22-Waheed Adebanwp23- Iman…

Cigaba Da Karantawa

Azabar Mulkin Tinubu: Duk Wanda Bai Ji Bari Ba Zai Ji Hoho – Mahdi Shehu

An bayyana wahala da jin jiki da Talakawa ke sha karkashin mulkin Shugaban Ƙasa Tinubu da cewar somin taɓi ce domin an jima da ankarar dasu masifar da za su fada amma suka yi biris. Sanannen Ɗan kasuwar nan mazaunin garin Kaduna Dr Mahdi Shehu ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa ta wayar tarho da suka yi da wakilinmu a Kaduna. Mahdi Shehu wanda fitacccen magoyin baya ne ga ɗan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar a zaɓen da ya gabata, yace talakawa dai sun ci…

Cigaba Da Karantawa

Na Yi Tir Da Kakaba Tikitin Musulmi Da Musulmi A Kaduna – Walid Jibrin

An bayyana matakin da wasu ‘yan siyasa ke ɗauka na yin amfani da addini domin cimma wata manufa ta son zuciyarsa a matsayin abin da bai dace ba kuma abin Allah wadai ne. Tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP Sanata Walid Jibrin ne ya bayyana hakan, a yayin wani taron manema labarai da ya kira a Kaduna. Walid Jibrin ya bada misali da kalaman tsohon Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El Rufai da yake tinkaho da cewar ya yi nasarar ƙaƙaba tikitin musulmi da Musulmi a jihar da cewar abin…

Cigaba Da Karantawa

Na Yi Tir Da El-Rufa’i Kan Kakaba Tikitin Musulmi Da Musulmi A Kaduna – Jibrin

An bayyana matakin da wasu ‘yan siyasa ke ɗauka na yin amfani da addini domin cimma wata manufa ta son zuciyarsa a matsayin abin da bai dace ba kuma abin Allah wadai ne. Tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP Sanata Walid Jibrin ne ya bayyana hakan, a yayin wani taron manema labarai da ya kira a Kaduna. Walid Jibrin ya bada misali da kalaman tsohon Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El Rufai da yake tinkaho da cewar ya yi nasarar ƙaƙaba tikitin musulmi da Musulmi a jihar da cewar abin…

Cigaba Da Karantawa

Mukaddashin Shugaban APC Lukman Ya Yada Kwallon Mangwaro

Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa yankin (Arewa maso Yamma) Salihu Mohammed Lukman, ya yi murabus. Lukman, a wata wasika mai dauke da kwanan wata 26 ga watan Yuli wacce ya aike wa mukaddashin shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abubakar Kyari, ya ce ya yi murabus ne sabida tsarin da jam’iyyar ke shirin dauka ya saba da manufar kafa jam’iyyar. Ya ce, zai zama kunar bakin wake ne a maye gurbin Sanata Abdullahi Adamu, tsohon shugaban jam’iyya mai mulki ta kasa da tsohon gwamna Kano, Abdullahi Ganduje.

Cigaba Da Karantawa

Katsina Ta Dauki Saiti Karkashin Gwamna Dikko Radda – Lawal Kuraye

Ɗan majalisar dokokin Katsina mai wakiltar karamar hukumar Charanci Honorabul Lawal Isah Kuraye ya bayyana cewar jihar Katsina a yanzu ta dauki saiti tun bayan kama ragamar jagorancin Gwamna Dikko Umar Radda. Ɗan majalisar ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawar da ya yi da wakilinmu a Kaduna dangane da salon mulki na sabon Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda. Kuraye ya ƙara da cewar da akwai wasu tsare tsare da gwamnan ya fito dasu waɗanda za su taimaka matuƙa wajen ciyar da jihar Katsina gaba da kuma Inganta rayuwar…

Cigaba Da Karantawa

Tallafin Dubu Takwas-Takwas Yaudara Ce – Gwamna Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana shirin bayar da tallafin kudi na gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin yaudara. Gwamnatin Tinubu ta ba da shawarar rabawa iyalai miliyan 12 N8,000 na tsawon watanni shida don rage masu radadin cire tallafin man fetur da aka yi. Da yake magana a wata hira da Arise TV a daren ranar Juma’a, 21 ga watan Yuli, Sani ya bayyana cewa babu wani sahihin bayanai na wadanda za su amfana daga shirin. “Matsayina a kodayaushe ya kasance cewa, a…

Cigaba Da Karantawa