Shiru Malam Ya Ci Shirwa: Daliban Da Zango Ya Ɗauki Nauyi

Kawo yanzu, shekara guda kenan da wani abu daga sanda fitaccen Jarumin finafinan Hausa Adam A. Zango ya shelanta daukar nauyin dalibai marasa galihu mutum dari da daya wanda yace ya kashe musu jumlar kudi miliyan har arba’in da bakwai. Sai dai an sami manazarta da ‘yan jarida wadanda suka karyata ikrarin jarumin cewa batun daukar nauyin dalibai dari da daya ba gaskiya ba ne bisa wasu dalilai inda har suka kalubanci jarumin da ya nuna shaida ko hujjar biyan kudin da yayi ikrari, hujjar da jarumin ya kasa bayyanawa.…

Cigaba Da Karantawa

Kwashe Almajirai: Za Mu Yi Maganin Ka Da Qur’ani – Bauchi Ga El Rufa’i

Sheikh Nazir Ɗahiru Usman Bauchi ɗaya ne daga cikin ‘ya’yan Sheikh Ɗahiru Bauchi, ya bayyana a cikin wani faifan Bidiyo yana mayar da martani mai zafi ga El Rufa’i sakamakon kwashe musu Almajirai da ya yi da sunan kariya daga CORONA. Sheikh Nazir Ɗahiru Bauchi ya bayyana cewar Gwamnan Kaduna El Rufa’i yayi kuskure daya tura jami’an tsaro cikin dare suka je suka afka cikin gidan mutane bayin Allah na barci aka harba masu tiyagas batare da wata takarda umarni (warrant) data basu iznin shiga gidan ba, wanda dole a…

Cigaba Da Karantawa

Ƙetare: Biden Ya Soke Takunkumin Da Trump Ya Ƙaƙaba Wa Musulmi

Yayin da ake dakon rantsar da Joe Biden a matsayin shugaban Amurka a ranar Laraba, tawagar zababben shugaban ta bayyana jerin dokokin da Trump ya sanya da yake shirin sokewa a ranar da aka rantsar da shi. Shugaban ma’aikata na Mista Biden Ron Klain ya ce da zarar an rantsar da Biden, zai mayar da Amurka cikin yarjejeniyar sauyin yanayi, sannan ya soke haramcin shiga kasar daga wasu kasashen musulmai da shugaba Trump ya sanya. Yanzu haka dai yawan dakarun da aka jibge a birnin Washington domin tabbatar da an…

Ba Zamu Zuba Ido Ana Tozarta Yara Da Sunan Almajiranci Ba – El Rufa’i

A kokarin gwamnatin jihar na ci gaba da yakar cutar corona da yawon, hukumar yaki da cutar ta corona ta yi nasarar ceto yara kimanin 160 daga wuraren da suka saba doka. Yara ‘yan asalin jihohin 13 ne da suka fito daga kudu da Arewacin Nijeriya. Wasun su ma bakin haure ne daga kasashen Benin, Burkina Faso da Nijar. Wurare da aka bankado yaran an gano sun saba dokar rufe makarantu don gudun yaduwar cutar corona da aka kafa tun a watan Dimsaba, 2020. Haka kuma dokar ta shafi yunkurin…

Cigaba Da Karantawa

Katin Zama Ɗan Ƙasa Zai Shafi Har ‘Yan Ƙasar Waje – Pantami

A ranar Asabar din da ta gabata ne Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin rufe hedkwatar Hukumar Kula da Shaidun Dan Kasa da ke babban Birnin Tarayya Abuja. Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, wanda ya ba da wannan umarni, ya kuma umarci Hukumar NIMC da ta bude wurare 20 a cikin Babban Birnin Tarayya, kamar yadda aka kara a sauran jihohi, domin dakatar da cincirindon jama’ar da ke taruwa a hedikwatar hukumar a kowacce rana da zimmar samun katin shaidar zama dan kasa.…

Cigaba Da Karantawa

CORONA: Dole A Dakatar Da Buɗe Makarantu A Yanzu – Majalisa

Majalisar dokoki ta ƙasa ta nemi Gwamnatin tarayya ta dakatar da batun komawar dalibai Makarantu har zuwa nan da watanni uku masu zuwa, domin ganin abin da ka iya zuwa ya dawo akan batun yaƙi da cutar CORONA. Shugaban kwamitin, Julius Ihonvbere, ya ce gwamnatin tarayya ba ta tuntuɓi sauran masu ruwa da tsaki kafin ta bada sanarwar komawar dalibai makarantu ba. Kwanan watan buɗe makarantu na ranar Litinin,18 ga watan Junairu, ya jawo cece-kuce sakamakon gaggawar shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke, inda suka ce akwai haɗari a bude…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: Rikicin Uba Da Zailani Ya Ƙara Ɗaukar Zafi

Cikin ‘yan Kwanakin nan ne rashin fahimta ta kunno kai tsakanin sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Uba Sani da kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani, inda rikicin siyasar ke kara daukar sabon salo. Manyan ‘yan siyasan biyu sun fito ne daga yankin mazabar Kaduna ta tsakiya. Masana sun bayyana ‘yan siyasar biyu da cewa suna gwagwarmaya ne ta neman daukaka da iko a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a shiyyar. Yankin sanata na tsakiya, wanda Uba Sani ke wakilta, ya hada da kananan hukumomin Birnin Gwari, Chikun, Giwa,…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: Rikicin Uba Da Zailani Ya Ɗauki Zafi

Cikin ‘yan Kwanakin nan ne rashin fahimta ya kunno kai tsakanin sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Uba Sani da kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani, inda rikicin siyasar ke kara daukar sabon salo. Manyan ‘yan siyasan biyu sun fito ne daga yankin mazabar Kaduna ta tsakiya. Masana sun bayyana ‘yan siyasar biyu da cewa suna gwagwarmaya ne ta neman daukaka da iko a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a shiyyar. Yankin sanata na tsakiya, wanda Uba Sani ke wakilta, ya hada da kananan hukumomin Birnin Gwari, Chikun, Giwa,…

Cigaba Da Karantawa

Akwai Kiristoci Masu Yawa A Ƙungiyar Boko Haram – Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su daina ganin fitinar da ke faruwa a jihohin arewa maso gabashin jihohin Borno, Yobe da Adamawa a matsayin matsalar arewa; kalubale ne da ya shafi kowa da kowa. Zulum ya bayyana haka ne a wajen taron karawa juna sani na shekara ta 17 na Gani Fawehinmi wanda Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya, reshen Ikeja ta shirya ranar Juma’a. A cewarsa, mambobin kungiyar ta Boko Haram sun hada da fararen fata, ‘yan Asiya, ‘yan Afirka, Musulmai da Kirista.…

Cigaba Da Karantawa

Babu Dalilin Bikin Tuna Sardauna – Jakadan Hayin Banki

An bayyana cewar babu dalilin gudanar da bikin tunawa da Marigayi Sardaunan Sokoto Ahmadu Bello da Shugabannin ke yi a yanzu matuƙar ba za suyi koyi da halayen kwarai na Marigayin ba. Bayanin haka ya fito ne daga bakin wani jigo a jam’iyyar APC ta jihar Kaduna mai suna Alhaji Abdullahi Gambo Abba, a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Kaduna dangane da zagoyawar rasuwar Sardaunan Sokoto da wasu manya ‘yan Mazan jiya shekaru 55 a Kaduna. Gambo Abba ya ƙara da cewar ba komai ya sanya ake…

Cigaba Da Karantawa

Talauci Ya Yi Rana: An Gano Dalilin Rashin Tasirin CORONA Ga Talakawa

Cif Doyin Okupe, kakakin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya wallafa wata makala akan rashin tasirin kwayar cutar korona a tsakanin talakawa mazauna nahiyar Afrika. Okupe ya yi ikirarin cewa yana da kwafin rahoton wani bincike Wanda masana kimiyya suka gudanar. A cikin rahoton, Okupe ya bayyana cewa masana kimiyya sun alakanta karfin garkuwar jikin mutane da sinadarin vitamin D3 wanda ake samu daga hasken rana, kamar yadda Punch ta rawaito. Ya ƙara da cewa samun sinadarin Vitamin D3 na bada garkuwa da kuma rigakafin annobar COVID-19 kuma yawanci talakawa…

Cigaba Da Karantawa

Talauci Ya Yi Rana: CORONA Ba Ta Tasiri Tsakanin Talakawa – Bincike

Cif Doyin Okupe, kakakin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya wallafa wata makala akan rashin tasirin kwayar cutar korona a tsakanin talakawa mazauna nahiyar Afrika. Okupe ya yi ikirarin cewa yana da kwafin rahoton wani bincike Wanda masana kimiyya suka gudanar. A cikin rahoton, Okupe ya bayyana cewa masana kimiyya sun alakanta karfin garkuwar jikin mutane da sinadarin vitamin D3 wanda ake samu daga hasken rana, kamar yadda Punch ta rawaito. Ya ƙara da cewa samun sinadarin Vitamin D3 na bada garkuwa da kuma rigakafin annobar COVID-19 kuma yawanci talakawa…

Cigaba Da Karantawa

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yan Sanda 18

Rahotanni daga Jihar Kaduna sun bayyana cewar gungun wasu ‘yan Bindiga ɗauke da makamai sun sace ayarin wasu ‘yan sanda har su 18 akan hanyar Birnin Gwari hanya mafi hatsari a fadin Jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa an nemi ‘yan sandan an rasa bayan harin da aka kai musu a hanyar Funtuwa zuwa Birnin Gwari, an ruwaito cewa ‘yan sandan na hanyarsu ta zuwa Kano daga Minna, jihar Neja ranar Juma’a. Amma majiyoyi sun bayyana cewa Sojoji sun ceto kimanin ‘yan sanda 10 a Maganda ranar Asabar. Shugaban kungiyar…

Cigaba Da Karantawa

APC Ce Za Ta Lashe Dukkanin Kujerun Kananan Hukumomin Kano – Ganduje

Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi hasashen cewa jam’iyyarsa ta APC za ta lashe zaben dukkan kananan hukumomi 44 da gunduma-gunduma 484 dake jihar. Ganduje ya ce ya yi hasashen haka ne bisa yadda ya ga mutane sun fito kwansu da kwarkwatansu domin kada kuri’arsu, kamar yadda Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Yayin jawabi bayan kada kuri’arsa a kauyensa na Ganduje, ya ce an gudanar da zaben cikin zaman lafiya da lumana. “Wannan na nuna cewa dukkan mutan jihar Kano sun amince da zaben,” Gwamna Ganduje ya…

Cigaba Da Karantawa

Zaɓen 2023: Ya Kamata Mulki Ya Koma Kudu – Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Juma’a ya bayyana cewa domin adalci, ya kamata mulki ya koma kudu a shekarar 2023. Ya soki maganganin cewa idan aka baiwa wani sashen kasar nan mulki zasu yi kokarin ballewa daga kasar. Ya jaddada cewa akwai bukatar nuna adalci, saboda mayar da wani bangare saniyar ware ya sa suke neman ballewa daga kasa. A jawabin da ya gabatar ranar Juma’a a Legas wajen taron tunawa da Cif Gani Fawehinmi, gwamna Zulum ya ce daya daga cikin hanyoyin da za’a samu cigaba…

Cigaba Da Karantawa

An Shiga Rudani Dalilin Rashin Tashin Tantabaru A Ranar ‘Yan Mazan Jiya

Fararen tantabarun da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya saki a bikin ranar tunawa da jaruman Sojojin Najeriya sun ki tashi duk da yunkurin da shugaban kasan yayi. Hakan ya janyo cece-kuce a kafafen sadarwar zamani a ranar Juma’a, 15 ga Junairu, 2021. Sakin tantabarun wani al’ada ne da aka saba yi domin nuna cewa Najeriya na cikin zaman lafiya da lumana da kuma soyayyar juna. Mai jagorantar bikin ya bayyana hakan yayinda shugaba Buhari ke kokarin ganin tantabarun sun tashi amma suka kiya. Buhari ya bude kejin, ya dauki daya…

Cigaba Da Karantawa

A Kiyaye: Rigakafin CORONA Na Bogi Ya Shigo Najeriya – NAFDAC

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta ce ta samu rahoton shigo da rigakafin Covid-19 na bogi a Nijeriya. Babbar Daraktar Hukumar Farfesa Mojisola Adeyeye ta bayyana haka a lokacin da wani taron ‘yanjarida a ranar Juma’a. NAFDAC ta yi gargadin kan shigo da rigakafin ba bisa ka’ida ba, tana mai cewa bata karba ko amincewa da wani rigakafin Covid-19 daga masu samar da shi ba zuwa cikin kasar ba. Adeyeye ta kuma yi gargadin cewa rigakafin na bogi zai iya haifar da cutuka masu kama…