An Rasa Takardun Makarantar Mataimakin Tinubu

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar, Mutumin da Bola Tinubu ya zaɓa a takarar kujerar mataimakin Shugaban ƙasa Kabiru Masari ya bayyana cewa shima ya batar da takardun makarantarsa.

Jaridar Peoples Gazette ne ta wallafa labarin inda tace Masari yace takardun shadar kammala makarantar firamare da sakandaren sa sun bata a shekarar 2021.

Saboda haka shima affidavit ya ba hukumar zabe ta INEC kamar yadda ubangidansa yayi, watau Bola Ahmad Tinubu.

Labarai Makamanta

Leave a Reply