Zanga-Zanga: Za Mu Canza Take Zuwa Ga Kiran Tinubu Ya Sauka Muddin Aka Taba Mu – Jagororin Zanga-Zanga

IMG 20240226 WA0252

Masu shirya zangazanga a Najeriya sun ce kashe mutanensu ko kamasu, ko kuma raunatasu a lokacin zanga-zangar, zainsa su bukaci shugaban Tinubu ya yi murabus,’ don haka suke gargadi ga hukumomin tsaro, suka ce ba za su ja da baya ba har sai Tinubu da dukkan ministocinsa sun sauka, muddin abubuwan da suka lissafo suka faru. Jaridar The Gazzetta ta rawaito masu shirya zanga-zangar da suke wa take da #EndBadGovt a fadin kasar nan da ke tafe sun gargadi hukumomin tsaro cewa za a samu sakamako idan aka kai wa…

Read More