Sokoto: Majalisa Ta Amince Da Rage Karfin Ikon Sarkin Musulmi

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewa Majalisar dokokin jahar a zamanta na ranar Talata ta amince da gyaran dokar Majalisar Sarkin Musulmi wadda zata rage ikon Sarkin Musulmi wurin nadawa ko cire Hakimmai, Uwayen ?asa da sauransu. Majalisar ta kuma amince da gyaran dokar ?ananan hukumomi wadda zata baiwa zababbun Shuwagabanni ?ananan hukumomi da Kamsiloli damar shekaru 3 saman mulki amadadin shekaru 2. Batun kudirin rage ?arfin ikon Sarkin Musulmin wani al’amari ne da ya dauki hankalin jama’ar Najeriya, inda wasu malaman addini ke ganin ta?a…

Read More

Siyasa: Wike Ne Matsalar Jam’iyyar PDP – Mustapha Inuwa

IMG 20240710 WA0038

?aya daga cikin jagororin jam’iyyar PDP a jihar Katsina kuma tsohan sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dakta Mustapha Muhammad Inuwa ya bayyana cewa duk matsalolin da jam’iyyar PDP ke ciki a kowacce jiha har ma da kasar baki daya, Ministan Abuja kuma tsohan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya jefata, saboda shi ke juya ragamar jam’iyyar PDP daga waje kuma jam’iyyar APC ya ke yi wa aiki. Malam Mustapha Inuwa ya bayyana haka a lokacin da ya ke tattaunawa ta musamman da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP kan zaben…

Read More

Kirkiro Ma’aikatar Kula Da Dabbobi: Miyyeti Allah Ta Jinjina Wa Shugaba Tinubu

IMG 20240317 WA0065

Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, MACBAN, ta bayyana Godiya ga shugaban kasa Bola Tinubu bisa kafa ma’aikatar kula da dabbobi. A wata sanarwa da shugaban kungiyar Baba Othman-Ngelzarma ya fitar a Yau Talata a Abuja, ya bayyana cewa kafa ma’aikatar zai samar da damar sana’ar kiwo a fadin ?asar. Bugu da kari, ya bayyana cewa ma’aikatar ta kudiri aniyar samar da ingantattun guraben ayyukan yi masu inganci a duk fadin tsarin kimar dabbobi da nufin bunkasa tattalin arzikin Najeriya. Yace, “Da wannan ci gaban, MACBAN ta yi…

Read More

Karancin Fetur: Sai An Bada Cin Hanci Kafin A Sha Mai A Kano Da Kaduna

Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana yadda ?an ?asa ke cigaba da nuna ?acin ransu yayin da ?arancin man fetur ke ?ara ?amari a Kaduna, Katsina, Kano Yayin da karancin man fetur ke kara ta’azzara a fadin Najeriya, masu ababen hawa a jihohin Kaduna, Kano da Katsina na biyan cin hanci don samun man fetur ?in. Binciken da Wakilan Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya suka yi a jihohi ukun ya nuna bakin ciki da bala’in da ‘yan kasar ke ciki. NAN ta kuma tattaro cewa galibin…

Read More

Zargin Luwadi Da Madigo: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Tinubu Ya Soke Yarjejeniyar SAMOA

IMG 20240226 WA0252

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa bayan da Honorabul Aliyu Sani Madaki ya kai kudurin gaban majalisar wakilai ta nemi a dakatar da Yarjejeniyar Samoa da ake zargi da Auren Ji’nsi. Rahotanni sun bayyana Majalisar Wakilai ta nemi Gwamnatin tarayya da ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar Samoa bisa zargin Maganar “LGBTQ Majalisar ta umarci kwamitinta mai kula da tsare-tsare na kasa da ya binciki yarjejeniyar cikin makonni hudu. Kudurin Majalisar ya biyo bayan kudirin da shugaban marasa rinjaye, Aliyu Madaki, da wasu mutane 87…

Read More