Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa jigon Jam’iyyar NNPP Mai kayan Marmari, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El’rufai a gidan sa dake babban Birnin tarayya Abuja. Ana dai ganin ziyarar na da ala?a da El-Rufai na shirin barin APC zuwa NNPC dan takawa Tinubu Birke da kuma marama Rabiu Musa Kwankwaso baya dan za?en 2027 kamar yadda masu sharhi suka bayyana. Akwai tsohuwar alaka tsakanin Kwankwaso da El’rufai tun lokacin yana Ministan tsaro shi Kuma yayi Ministan Birnin…
Read MoreDay: June 28, 2024
Da Sojoji Ake Hada Baki Wajen Satar Danyen Mai – IPMAN
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa babban Kodinetan ?ungiyar Manyan Dillalan Fetur na Najeriya (IPMAN), ya yi zargin cewa da ha?in bakin jami’an tsaron Najeriya ake ?ibga satar ?anyen mai a kasar nan, can a yankin Neja Delta. Ya bayyana haka a wata tattaunawa da shi da aka yi a gidan talabijin na Arise TV. Musa Saidu ya ce duk da irin hanyoyin da?ile yawan satar tulin ?anyen mai da NNPC ya shigo da su, amma abin ba?in ciki wasu jami’an tsaro na yi masu…
Read MoreSokoto: Kotu Ta Hana Tube Rawunnan Wasu Hakimai
Babbar kotu a jihar Sokoto ta dakatar da gwamnan jihar, Ahmed Aliyu daga tube rawanin biyu cikin hakimai 15 da gwamnatinsa ta tsige. Hakiman Tambuwal da Kebbe, Alhaji Buhari Tambual da Alhaji Abubakar Kassim, wadanda ke cikin hakiman da gwamnatin jihar ta tube ne suka shigar da karar. Gwamnatin ta dauki mataki a kan su ne bisa zargin hannu a matsalar tsaro da kuma kin yin biyayya. Alkalin kotun, mai shari’a Kabiru Ibrahim Ahmed ya bai wa gwamnan da alkalin alkalan jihar da fadar sarkin musulmi da su soke tubewar…
Read MoreZuwa Kotu: El-Rufa’i Ya Yi Riga Malam Masallaci – Majalisa
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai ya shigar gaban wata kotun tarayya inda yake kalubalantar rahoton Majalisar da ya zarge shi da almundahana da ku?in gwamnati a lokacin mulkinsa. Shi dai tsohon gwamnan na zargin Majalisar ne da take masa hakki kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanadar. Ita dai Majalisar dokokin jihar Kaduna a martanin da ta mayar, ta ce ta yi matukar mamaki ne yadda tsohon gwamnan ya ruga zuwa kotu, yana kalubalantar sakamakon binciken da kwamitinta…
Read MoreECOWAS Na Bukatar Sama Da Dala Biliyan 2.6 Wajen Samar Da Rundunar Tsaro – Ministan Tsaro
Ministocin Tsaro da na Ku?i na ?asashen ECOWAS sun yi ganawar a Abuja, babban birnin Nijeriya, inda suka tattauna kan yanke shawarar yawan dakarun da ake bu?ata da kuma yawan ku?a?en da ake bu?ata don samar da rundunar tsaron yanki. Ministan Tsaron Nijeriya ya kara da cewa ba za a yi amfani da rundunar yankin wajen ?aukar mataki a kan juyin mulkin ba, illa kawai ya?i da ta’addanci. ?ungiyar Raya Tattalin Arzikin ?asashen Afirka ta Yamma ECOWAS tana bu?atar dala biliyan 2.6 duk shekara don samar da ?a??arfar rundunar tsaro…
Read More