Mafita Guda Da Ta Rage Wa ‘Yan Najeriya Ita Ce Rungumar Noma – Shugaba Tinubu

IMG 20240225 WA0030

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa fadar Shugaban Kasa ta yi kira ga ‘yan Najeriya su rungumi noma gadan-gadan don magance tashin farashin kayan abinci da ake fuskanta a kasar. Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ne ya yi wannan kiran yayin taron da ya yi da wata kungiyar editocin yanar gizo ta ACOE a Abuja. Shugaban kungiyar ACOE, Martins Odiete ne ya fitar da sanarwar bayanan Bayo a taron manema labarai da ya yi a ranar Asabar…

Cigaba Da Karantawa