Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Dakatar Da Gwamnatin Abba Mayar Da Sanusi Sarautar Kano

IMG 20240524 WA0093

Rahotannin dake shigo mana daga birnin Kano na bayyana cewa da alama dai Muhammadu Sanusi II ba zai shiga gidan sarauta yanzu ba yayin da babbar kotun tarayya ta dakatar da gwamnatin Kano daga nada sabon sarki. Kotun Mai shari’a Liman ta bayar da umurnin hana gwamnatin jihar Kano mayar da Sarki Muhammadu Sunusi karagar mulki. Jaridar Daily Nigerian ta tattaro cewa alkalin ya bada umarnin ne a daren ranar Alhamis duk da cewa a halin yanzu yana kasar Amurka. Wani mai rike da sarautar gargajiya, Sarkin Dawaki Babba, Aminu…

Cigaba Da Karantawa