Majalisar Dokokin Jihar Kano Za Ta Yi Wa Dokar Masarautu Gyara

IMG 20240229 WA0298

Majalisar Dokokin Kano ta amince a dawo da dokar masarautu ta jihar domin yi mata kwaskwarima. Majalisar ta amince da hakan ne a zaman da ta yi a ranar Talata. A shekarar 2019 gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta yi wa dokar masarautu ta jihar gyara inda aka ƙirƙiro ƙarin masarautu gudu huɗu masu daraja ta ɗaya. Masarautun sun haɗa da Gaya da Ƙaraye da Rano waɗanda aka ɗaga darajarsu zuwa masu daraja da ta ɗaya daidai da masarautar Kano. Sai kuma Masarautar Bichi da aka ƙirƙiro, abin da ya sa…

Cigaba Da Karantawa