Shekara Guda A Mulki: Tinubu Zai Binciki Ayyukan Ofisoshin Ministoci

images 2024 03 14T070645.613

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa anasa ran Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai sake duba yadda mambobin majalisar ministocin sa suka Gudanar da aikin su a cikin makon nan ko zaiye Garanbawul Gwamnatin dai za ta yi bikin cika shekara ta farko ne a mako mai zuwa, yayin da ministocin za su cika watanni tara kan karagar mulki bayan rantsar da su a Ranar 21 ga watan Agustan bara. “Shugaban kasa na iya karbar tantancewar aikin shekara ta farko na ministoci, masu ba da…

Cigaba Da Karantawa