2023: Ya Yi Wuri A Fara Maganar Takara – Jonathan

Tsohon shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan ya yi bayani a kan batun tsayawa takara a 2023, Ya ce ya kamata a mayar da hankula a kan wasu matsalolin da ke addabar kasa a halin yanzu ba Maganar takara ba.

Jaridar The Cable ta Ruwaito, Jonathan ya ce ya yi wuri, batun fara bayyana burinsa na tsayawa takara a 2023, Don haka babu bukatar cigaba da maganar fitowa takara a halin yanzu da ?asa ke ciki na rashin tsaro.

A ?arshe tsohon shugaban ?asar ya roki adena magana a dakata da wannan baty a halin yanzu tukunna, burinmu Shine zaman lafiya ?asa.

Wasu ‘yan siyasa daga jam’iyyar APC ne suka fara zawarcin tsohon shugaban da cewar ya fito takarar shugabancin kasa a 2023 domin cigaba daga inda Buhari ya tsaya, bisa la’akari da dattakun Shugaban da ganin ala?ar dake tsakanin shi da shugaban ?asa Buhari.

Related posts

Leave a Comment