Site icon Muryar 'Yanci – Labaru, Siyasa, Tsaro, Lafiya, Ilimi…

2023: Ka Da Ku Zabi ‘Yan Romon Baka – Gargadin Sanusi Ga ‘Yan Najeriya

Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya garga?i ‘yan jama’a cewa gyaran Najeriya ba abu ne mai sau?i ba, yana mai cewa duk ?an takarar da ya fa?i akasin haka “?arya yake yi”.

K?azalika Sanusi, wanda tsohon gwamnan babban bankin kasa ne ya shawarci masu jefa ?uri’a da kar su za?i duk ?an siyasar da ya ce gyaran Najeriya abu ne mai sau?i.

“?Matakan da za a ?auka na gyara wannan [Najeriya] ba za su yi da?i ba,” in ji shi yayin da yake magana a taron zuba jari da gwamnatin Jihar Kaduna ta shirya ranar Asabar.

T?aron ya samu halartar manyan ba?i kamar ?an takarar shugaban ?asa na jam’iyyar APC mai mulki, da Gwamnan Jigawa Abubakar Badaru, da Gwamnan Kebbi Atiku Bagudu da sauransu.

H?aka nan, ?aramar Ministar Kasuwanci Mariam Yalwaji Katagum ce ta wakilci Shugaban ?asa Muhammadu Buhari a wurin taron da ake kira KadInvest, wanda ake gudanarwa shekara-shekara karo na bakwai – 7.0.

Exit mobile version