2023: Da Sauran Lokacin Tattauna Batun Yin Takara – Jonathan

Tsohon shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan ya yi bayani a kan batun tsayawa takara a 2023, Ya ce ya kamata a mayar da hankula a kan wasu matsalolin da ke addabar kasa a halin yanzu ba Maganar takara ba.

Jaridar The Cable ta Ruwaito, Jonathan ya ce ya yi wuri, batun fara bayyana burinsa na tsayawa takara a 2023, Don haka babu bukatar cigaba da maganar fitowa takara a halin yanzu da ?asa ke ciki na rashin tsaro.

A ?arshe tsohon shugaban ?asar ya roki adena magana a dakata da wannan baty a halin yanzu tukunna, burinmu Shine zaman lafiya ?asa.

Wasu ‘yan siyasa dai musanman wadanda suka fito daga jam’iyya mai mulki ta APC sun fara zawarcin tsohon shugaban da nufin yin takara ?ar?ashin jam’iyya a shekarar za?e ta 2023, idan ya zamana a cimma yarjejeniyar yin tsarin kar?a- karba bisa ga dalilansu na ganin zai iya ?orawa daga inda Buhari ya tsaya.

Related posts

Leave a Comment