Jam’iyyar APC ta bukaci tsohon mataimakin shugaban kasar, Atiku Abubakar da Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon shugaban majslisar Dattijai, Sanata Bokola Saraki da Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom da su dawo cikin ts.
Wannan yunkurin na zuwa ne a kokarin da shugaban riko na jam’iyyar, Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe yake yi domin farfado da jam’iyyar ta APC.