Kungiyar dattawan Arewacin Najeriya ta nuna fargabar cewa ?abilanci da kwa?ayi na barazanar kawo cikas ga ?o?arin farfadowar kasar a zaben 2023.
Kungiyar ta bayyana damuwa kan abubuwan da ke faruwa a bangarori da dama na siyasar Najeriya dangane da shirye-shiryen zaben 2023.
Wata sanarwa da daraktan Yada Labarai na kungiyar Dakta Hakeem Baba-Ahmed ya fitar a Abuja, ya zargi wasu ?an siyasa da abun da ya kira amfani da addini wajen raba kan yan ?asa