2023: Ana Amfani Da Addini Wajen Raba Kan Jama’a – Dattawa Arewa

Kungiyar dattawan Arewacin Najeriya ta nuna fargabar cewa ƙabilanci da kwaɗayi na barazanar kawo cikas ga ƙoƙarin farfadowar kasar a zaben 2023.

Kungiyar ta bayyana damuwa kan abubuwan da ke faruwa a bangarori da dama na siyasar Najeriya dangane da shirye-shiryen zaben 2023.

Wata sanarwa da daraktan Yada Labarai na kungiyar Dakta Hakeem Baba-Ahmed ya fitar a Abuja, ya zargi wasu ƴan siyasa da abun da ya kira ‘’amfani da addini wajen raba kan yan ƙasa’’

Labarai Makamanta

Leave a Reply